Bayani

gyarawa

dasashi  Dasashi  shine jan manan dake cikin babi Wanda ya riƙe haƙora.

Misali

gyarawa
  • likitoci sunce sai an ciko dasashi.
  • Hakoran tsohon sun zube kawai saura dasashi.