dunu
Hausa
gyarawaDunu: nau’in kayan kidan hausa ne da akeyi da busashshen gora a fafe saman sannan kuma a rufe bakin da fata. Makada game-gari ne ke kidan dunu a wajen bikin aure ko wasu wasannin maza.REFERENCES <ref>Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria].