farai
Farai ko farefarin: wani abi busa ne da hausawa kanyi amfani dashi wajen busa a fadar sarkin musulmn Sakkwato kuma sarkin musulmi kawai ake busa mawa a farkon lamari.REFERENCES <ref>Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria].