faso
Hausa
gyarawaAsalin Kalma
gyarawaWatakila kalman faso ta samo asali ne daga kalmar larabci alfaslun - الفصل.
Furuci
gyarawaSuna (n)
gyarawafaso na nufin tsagewa da tafin kafan mutum ke yi musamman a lokacin sanyi.[1]
Fassara
gyarawa- Turanci (English):chap
- Larabci (Arabic): alfaslun - الفصل
- Faransanci (French): type
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 9. ISBN 9789781601157.