fatalwa abun tsoratarwa

fatalwa tilo: fatalwa, jam'i: fatalwu, mutum ne da ya mutu amma al'ada ke ganin suna tashi su dawo cikin al'umma.

misali

gyarawa
  • Tanko yace yayi gamo da fatalwa

karin magana

gyarawa

Fassarori

gyarawa

Manazarta

gyarawa

[1]

  1. Al Kamusu: Hausa Dictionary, Koyon Turanci ko Larabci, cikin wata biyu, Wallafawa: Muhammad Sani Aliyu, ISBN: 978-978-56285-9-3