Fatattaka Yanayi ne na koran abu ko mutane da nufin hana su zama ko shiga wuri ko gari. Ko kuma da nufin kama su.

Misali

gyarawa
  • Yau munje makaranta an fatattake mu saboda bamubiya kuɗin makaranta ba.
  • Fassara turanci: drive out