fatsa
Hausa
gyarawaBayani
gyarawaFatsa Fatsa (help·info) Ita ƙugiya ce guda ɗaya ko biyu ake ɗaurawa a jikin sanda, sai a lanƙaya wani abincin da aka san kifi yana so, da zarar ya haɗiyi wannan abinci sai ƙugiyar nan ta maƙale masa a wuya, sai a fizgo da ƙarfi a wullo shi wajen ruwa a kama.
Misali
gyarawa- Bani fatsa insaka aruwa ko na dace.
- Gaskiya tana da kyau