firaminista
Hausa
gyarawaFiraminista kamar ace Shugaban ƙasa kenan
Asali
gyarawaTuranci: prime minister
Suna
gyarawafìrāministà (n., j. firaministoci)
Fassara
gyarawa- Faransanci: premier ministre
- Harshen Portugal: primeiro ministro
- Harshen Swahili: waziri mkuu
- Ispaniyanci: primer ministro
- Larabci: رَئِيس اَلْوُزَرَاء (raʾīs al-wuzarāʾ)
- Turanci: prime minister[1]
Manazarta
gyarawa- ↑ Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa Classified Word List. London: Centre for African Language Learning, 1987. 116.