gada
Hausa
gyarawasuna
gyarawagada1.wav (help·info) gada tilo: gada, jam'i: gadoji, tsani ne da ake yi dan yin mahada ko sadarwa tsakanin gefe da gefe, ko wani guri zuwa wani guri.
Misali
gyarawa- Gadar bata da karfi, ku bi a hankali.
- Mun hau gada akan ruwa.
- Anyi gada akan rafin guza.
karin magana
gyarawa- Ina ruwan biri da gada
Fassarori
gyarawaManazarta
gyarawaGada wani kalar wasa ne wanda samari da yam mata dake taruwa ake wake wake da raye-raye a kasar hausa
Gada Wata hanya ce wadda mutun ke mallakar wani abu wanda da bashi dashi
Gada Wata dabba ce dake rayuwa a cikin wani daji wadda mafarauta ke kamawa
- ↑ Al Kamusu: Hausa Dictionary, Koyon Turanci ko Larabci, cikin wata biyu, Wallafawa: Muhammad Sani Aliyu, ISBN: 978-978-56285-9-3