gado
Gado abune da mutane ke amfani dashi su sanya katifa a kai ko tabarma domin yin bacci a saman shi.[1]
Misali
gyarawa- Ɗauko min yarona a kan gado idan ya tashi daga bacci.
- gadon mamata yafi na kowa laushi.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,168