Gagara na nufin kangara ko kangarewa.

Misalai

gyarawa
  • Yaro ya gagara a wajen iyayensa.
  • Makarantar yara da suka gagara a Kaduna.