Ganin k'yashi na nufin baƙin ciki ko kuma nuna lalaci wajen aiki

Misalai

gyarawa
  • Yana ganin k'yashin taimakon jama'a.
  • Talle na ganin k'yashin siyan tufafi.