Ganye
(an turo daga ganye)
Hausa
gyarawaGanye Ganye (help·info) Wani abu ne daga itace yake fitowa tun yana ƙarami har ya girma.
Misali
gyarawa- Bishiya tayi ganye
- ganye ya bushe a jikin itaciya
Suna
gyarawaFassara
gyarawa- Bolanci: kumi rewe, kum rewe, ōki[1]
- Faransanci: feuille s.t., marijuana s.t.
- Harshen Portugal: folha s.t., verdura s.t., maconha s.t.
- Harshen Swahili: jani
- Inyamuranci: akwụkwọ
- Ispaniyanci: hoja s.t., verduras s.t., marihuana s.t.
- Larabci: وَرَقَة (waraqa) s.t., مَارِيجْوَانَا (marijwānā) s.t.
- Turanci: greens, leaf, marijuana[2][3]
Manazarta
gyarawa- ↑ Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 113, 158.
- ↑ Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa Classified Word List. London: Centre for African Language Learning, 1987. 53.
- ↑ Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 1993. 362.