Garwa ita ce dan karamin durom da ake dafa shayi da shi ko kuma ruwan wankan mai jego.

Suna Jam'i. Garwakai

Misalai

gyarawa
  • An daura ruwan zafi akan garwa
  • Audu ya haɗa garwa
  • Mai shayi ya wanke garwan dafa shayi