Gatari

(an turo daga gatari)
 
Gatari mai bakin kai

Gatari  Gatari  Abu ne da ake amfani da shi a wajen saran ice, yana da ƙota sannan yana da kai (ruwa) na ƙarfe.[1][2]

Misalai

gyarawa
  • Gatarina ya karye wajen saran bishiyar kuka.
  • Zan faskara itace da gatari.

Karin Magana

gyarawa
  • Gatari mai kwa’biya wahal da mai hawa

sama.

  • Allah ya tsari Gatari na da saran shuka.
  • Guntun Gatarinka ya fi sari ka bani.
  • Duk wanda ya ce zai haɗiye Gatari rike mai ƙota.

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,11
  2. https://hausadictionary.com/gatari