gauda abinci ne da ake yi da dawa da rogo. Ana kuma yinshi da waken hausa ko kuma waken suya. Ana cin shi da miyar taushe ko kuma da mai da yaji.