ginshiki
Hausa
gyarawaginshiki.wav (help·info) Kalma ce Harshen Damo
- Ginshiƙi wani abu ne da yake taimakawa wajen karfafa tsayuwa ko kuma kafuwar wani ginannen abu.
- Ginshiƙi na daukar ma'anar mutum wanda ke kulawa ko taimakon al'umma ta wani bangare.
Misali
gyarawa- Ginshiƙin katanga.
- Yazama ginshiƘin talakawa
- Ginshiƙin jirgin sama