Girbi shi ne cire amfanin gona wanda aka noma a yayin da ya nuna.

Misalai

gyarawa
  • Manomi yayi girbin masara.
  • Shinkafa ta kai lokacin girbi.