Gishiri wani sinadari ne da ake sanyawa a abinci

Misali

gyarawa
  • An cikawa miya gishiri
  • Ban cika san gishiri sosai a abinci ba
  • Gyada me gishiri akwai daɗi.

Gishìrī ‎(s.n.)

Fassara

gyarawa
  • Bolanci: manda[1]
  • Faransanci: sel s.n.
  • Harshen Portugal: sal s.n.
  • Katafanci: nfak
  • Ispaniyanci: sal s.t.
  • Larabci: مِلْح ‎(milḥ) s.n.
  • Turanci: salt[2][3]

Manazarta

gyarawa
  1. Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 129.
  2. Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa Classified Word List. London: Centre for African Language Learning, 1987. 75.
  3. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 75.