Bayani

gyarawa

goga yana nufin dora abu kan wani abu sannan a rinƙa gurzawa.

Misali

gyarawa
  • Fati ta goge haƙoranta da abin goge baki.
  • Goga da kyau har sai ya yi fari.
  • Dawa yana goga hannun sa akansa