Guru wani abu ne da baduku yake dinkawa, ana daura shi a kugu don magani.

Misalai

gyarawa
  • Ya daura guru da laya.
  • Maharbi ya dauki gurun sa.