hakkìn-màllakā ‎(n.)

  • 9 Mayu 2015, "Kamfanin Ericsson ya kai karar Apple", BBC Hausa:
Ericsson yana da hakkin mallaka na fasahohi sama da guda 35,000 na wayoyin salula da kayan sadarwa na tafi-da-gidanka.

Fassara

gyarawa

Manazarta

gyarawa
  1. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 84.