Haƙora wadansu kasusuwa ne da suke a jere a cikin bakin mutum ko dabba da suke taimakawa a wajen nike ko tauna abinci kafin ya wuce zuwa ciki.