Hange

(an turo daga hange)

Hange yana nufin ganin wani abu Wanda yake can nesa.


Misali

gyarawa
  • Na hange shi a kan keke.
  • Manomi ya hange gonarsa daga kan dutse
  • Mata suna hange akan katanga