Hausa gyarawa

Hanji Hanji  Na nufin hanyar da abinci yake bi a cikin ciki, ƴan Adam da dabbobi duk suna dauke dashi a cikinsu.

Misali gyarawa

  • Ta hanji abinci ke zuwa wajen sarrafa shi a cikin cikin mutane da dabbobi

Suna gyarawa

hanjī ‎(n., j. (rare) hanzaizai)[1]

Fassara gyarawa

Manazarta gyarawa

  1. Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 1993. 1006.
  2. Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 274.
  3. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 85.