Bayani

gyarawa

hantsi shine lokacin da rana tafara zafi misalin ƙarfe shadaya zuwa ƙarfe daya na rana.

Misali

gyarawa
  • Kayi sauri mu'isa kafin hantsi.
  • Naganshi bayan ɗagowar hantsi

karin magana

  • Hantsi ya dubi ludayi.
  • Hantsi leƙa gidan kowa.