harka tana nufin wasu sabgogi da mutum kan yi su a rana ta yau da kullum. Sannan harka a yaren turanci tana nufin task.

Suna jam'i. Harkoki.

Misalai

gyarawa
  • Manomi ya fita harka ta saye da sayarwa.
  • Dan harkan bunburutu ne.
  • Harka ta fasaƙaurin kaya tana da hatsari matuƙa.