Hijab kalmar Larabci ce kuma ta nufin shamaki,tsari kariya ko sutura. Amma a shara'a duk wani lulluɓi da mata ke amfani dashi don suturta baki ɗayan jikinsu sai dai fuskar su da tafin hannun su.

Misali

gyarawa
  • Aisha ta Sanya hijab.
  • Tela ya ɗinka hijab.