hira
Hira na nufin tattaunawar mutane a tsakaninsu dangane da labarun da suka shafi harkokin rayuwarsu na yau da kullum.
Misalai
gyarawa- Ana hira da shugaban ƙasa a gidan rediyo.
- Hira tsakanin ɗa da mahaifinsa.
- Nayi hira da kakata.
- Zanje fira wajen budurwa ta
- Ana hira a gidan rediyo