idanu
Hausa
gyarawaAsalin Kalma
gyarawaWatakila kalman idanu ta samo asali ne daga harshen hausa ido.
Furuci
gyarawaSuna (n)
gyarawaIdanu sashin jikin dan adam da ake amfani dashi wajen gani.[1]
Aikatau (v)
gyarawaFassara
gyarawa- Turanci (English): eyes
- Larabci (Arabic): عيون
- Faransanci (French): les yeux
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 15. ISBN 9789781601157.