Bayani

gyarawa

Idi yana nufin bukukuwan salla wanda Musulmi ke aiwatarwa aduk faɗin duniya. Sannan Kuma sun kasu gida biyu ne;

  • Eid ul Fitr-, bayan azumi watan Ramadan, a ranar farko na Shawwal.
  • Idi ul-Adha, tunawa da yardar da Annabi Ibrahim ya yi na sadaukar da dansa ga Allah, a ranar goma ga Zulhi-Hijjah, ga waɗanda ba sa aikin hajji.idi sunane a kasar hausa.

Misali

gyarawa
  • Iro yafita da safe da ƙyar yayi idi anan.
  • Ya nayi sallar idi.

fassara

  • Larabci: عيد
  • Turanci: Eid