Iyawa tana nufin samun dama wajen aiwatar da wani abu yadda ya kamata ba tare da samun Matsala wajen aiwatar da shi ba.