Bayani

gyarawa

jahannama kalmar Larabci ce wacce kuma ɗaya daga cikin sunayen wuta wanda Allah (s.w) yanada labarin zai azabtar da wasu daga cikin bayinsa.

Misali

gyarawa
  • Allah ya tsaremu da shiga jahannama.