jami'i
Hausa
gyarawaJami'i na nufin wakilin gwamnati.
Asali
gyarawa- Larabci
Suna
gyarawajāmì'ī (n.)
- 14 Nuwamba 2015, "An janye motar Google daga hanya a California", BBC Hausa:
- "Hakan ne ya sa jami'in ya tsayar da motar
Fassara
gyarawa- Faransanci: cadre, fonctionnaire
- Harshen Portugal: oficial, funcionário
- Ispaniyanci: funcionario
- Larabci: مَسْئُول (masʾūl)
- Turanci: official[1][2]