Hausa gyarawa

Bayani gyarawa

jar ƙasa itace ƙasar da ake amfani da ita wajen ciko ko aikin titin. Akan shimfidata asaman hanya kafin asaka kwalta.

Misali gyarawa

  • Matar ɗibo jar ƙasa tazo.
  • Ansaka jar ƙasa a hanyar zuwa Abuja.