Ji ya na nufin iya sauraren dukkan abinda ke fitar da sauti da kunne.


Misali

gyarawa
  • na ji maganar da aka fada dazu.
  • na ji karar jirgin da ya wuce.