jingina
Hausa
gyarawaJingina shine dogaro a jikin wani abu kamar bango ko kuma wani abu wanda zai tare ka daga Faduwa
Misali
gyarawa- Zaharaddini ya jingina yana hutawa
Jingina wannan ma'anar Kalmar shine kaba da wani abu a baka kudi idan ka dawo da kudin sai ka karbi abinka
Misali
gyarawa- Zaharaddini ya bada jiginan motar sa
- Isa ya bada jinginar gonar shi a Naira dubu bakwai