Wani abu ne da ake ƙera shi wanda ake amfani da shi wajen tafiya-ta fiye.

Misali

gyarawa
  • La ku kalli jirgin sama yana wucewa a sama.

jirgin sama ‎(n., j. jirāgin sama)

Fassara

gyarawa

Manazarta

gyarawa
  1. Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa dictionary: and English-Bole wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 89.
  2. Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa classified word list. London: Centre for African Language Learning, 1987. 144.
  3. Newman, Roxana M. An English-Hausa dictionary. New Haven: Yale University Press, 1990. 7.