Bayani

gyarawa

jiya  Jiya 1  itace ranar da ta gabaci yau.

Misali

gyarawa
  • Dauda tacemin zaizo jiya.
  • Tarasulu jiya dawo.

fassara

Turanci: yesterday
Larabci: امس