kada
Hausa
gyarawaKada Kada1.wav (help·info) Dabba ce wacce ke rayuwa a cikin ruwa. Kuma kamar fasalin ƙadangare take..
Suna
gyarawaKada wata halitta ce Wadda take rayuwa a cikin ruwa
Fassara
gyarawaBolanci
gyarawaSuna
gyarawakàda[3]
- Bolanci: da yawa
Misali
gyarawa- Kada a cikin ruwa take rayuwar ta
- Ina tsoron kada sosai
Manazarta
gyarawa- ↑ Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa Classified Word List. London: Centre for African Language Learning, 1987. 4.
- ↑ Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 1993. 517.
- ↑ Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 92.