Kadada shi ne zangon da manomi yake yi a yayin da ya kama kunyar noma kafin ya kai kan iyakar gona ko kuma karshen kunyar.


Misali

gyarawa
  • Gajerar kadada ta fi dadin noma.