Hausa gyarawa

Asalin Kalma gyarawa

Watakila kalman kafa ta samo asali ne daga kalman hausa kafafu

Furuci gyarawa

Suna (n) gyarawa

Kafa sashin jiki da yaka fara daga kasan kwankwaso da ake amfani dashi wajen tafiya.[1]

Fassara gyarawa

  • Turanci (English): leg
  • Larabci (Arabic): jambe
  • Faransanci (French): rajul - رجل

Manazarta gyarawa

Kafa na nufin wata bullalliyar hanya wadda take bulewa izuwa wata hanya

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 99. ISBN 9789781601157.