Bayani

gyarawa

kafirci yana nufin ƙudurta da aminta da wani addini wanda ba musulunci ba.

Misali

gyarawa
  • Sun ƙudurta kafirci a zukatan su.
  • Maja ya kafirta.

fassara

  • Larabci:كفر
  • Turanci: disbelieve