kai
Hausa
gyarawaSuna
gyarawakâi (n., nasaba kân, j. kāwunā kāyuwa, kānū, kāyuka) sashin jikin dan adam dake saman wuya.
Misali
gyarawa- Kai na ciwo yake
- Yaji mata ciwo a kai
Fassara
gyarawa- Turanci: head[1][2][3]
- Bolanci: ko, kōyi
- Faransanci: tête, diriger
- Harshen Portugal: cabeça
- Ispaniyanci: cabeza
- Katafanci: a̱pyia̱
- Larabci: رٰأْس (rāʾs)
Bolanci
gyarawaSuna
gyarawakai
- Hausa: kai (wakilin suna)[4]
Manazarta
gyarawa- ↑ Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa Classified Word List. London: Centre for African Language Learning, 1987. 10.
- ↑ Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 1993. 528.
- ↑ Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 104.
- ↑ Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 92.