Bayani

gyarawa

kalallaɓa wanda akafi sani da wainar fulawa itama Daya ce Daga cikin abincin Hausawa ne. wacce ake yinta da alabo ko fulawa.

Misali

gyarawa
  • Tanko ya bani kalallaɓa.
  • Fati tayi kalallaɓa