Kalla kalmar hausa ne dake nufin gani ko dubawa da turanci kuma see ko look.

Misali

gyarawa
  • Ya kalla sama.
  • Yahuza ya kalla fadan 'yan daba.