karo
karo Yanayi na hadewa gaba-da-gaba da musamman abokin gaba ko adawa ayi fada ko ayi yaki.
Fassara
gyarawa- Turanci: encounter
Karo abinda da ake nufi shine dada wani abu akan wani ko karawa akai
Karo ma'anar shine hade hade da wannan da wannan ko abu bai kai ba ayi rage rage a hada wuri daya
Karo ma'anar shine wani irin nau'in kalar abu ne da ake samu jikin bishi wanda ake hadawa dashi ayi tawada