Karuwa ƙaruwa  (jam'i: Karuwai) ita ce dukkan macen da ta salwantar da rayuwarta da kuma mutuncinta ta hanyar amincewa da a biyata wani lada sannan a aikata zina da ita.

Misali

gyarawa
  • karuwa rigar kowa