kawata
Hausa
gyarawaBayani
gyarawaKawata abinda da ake nufi shine yima wani wurin taro ko gida kwalliya ko
Misali
gyarawa- An kawata gidan da kayan kyale-kyale
Fassara
gyarawa- English: decorations
Asalin Kalmar
gyarawa- Kawa kawata
Kawata abinda da ake nufi shine abokiya mace ko kuma babbar aminiya ta mace
Misali
gyarawa- Kawata Aisha ta rakani kasuwa sayen kayan miya