kaya
Hausa
gyarawaAsalin Kalma
gyarawaWata kila kalmar kaya ta samo asaline da yaren harshen hausa.
Furuci
gyarawaSuna (n)
gyarawa- Kalmar ḱaya na nufin abu mai tsini musamman daga itace ko kashi ko makamanninsu. misali, ‘kayan beguwa, ‘kayan kifi.[1]
- Kalmar quill na iya zama alakalami na da wanda akeyi da gashin dinya.[2]
Fassara
gyarawa- Turanci (English): quill
- Faransanci (French): penne
- Larabci (Arabic): risha - ريشة
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.
- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 140. ISBN 9789781601157.